
Rahotanni sun bayyana cewa, kwanaki kadan kamin mutuwar shugaban cocin katolika, Fafaroma Francis, Gunkin Virgin Mary( watau Mahaifiyar annabi Isa(AS)) ya zubar da hawaye.
Gunkin yayi hawayenne ranar Juma’a, 18 ga watan Afrilun daya gabata.
Da yawa dai sun alakanta hakan da mutuwar Fafaroma.
Wasu kuma sun ce hakan wata mu’ujizace ta musamman.