
Wadannan wasu matane da ake zargin an baiwa kudi dan su fito su tarbi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kaduna.
Saidai sun ki yadda kyamara ta dauki fuskokinsu inda suke kulle fuskokin.
Tsohuwar hadimar Shagaban kasa, Lauretta Onochie ce ta wallafa hoton inda tace an tursasa matan ne su yi tallar Tinubu.