
Rahotanni sun tabbatar da cewa, Kamfanin Canal+ na Faransa sun sayi kamfanin Multichoice masu DSTV.
Rahoton yace Canal+ sun sayi Multichoice din akan dala Biliyan $3 wanda hakan ya mallaka musu Dstv da Gotv.
Hukumar kula da gasar kamfanoni a kasar Africa ta kudu ta amince da wannan ciniki.
A watan October 8, 2025 ne za’a kammala gaba dayan cinikin.