
Rahotanni sun bayyana cewa, an fitar da bayanin jihohin da dalibai suka fi karbar Bashin Karatu na Gwamnatin Tarayya da ake kira da NELFUND.
Jihohin sune kamar haka:
1. Borno: 61,384
2. Kano: 57,983
3. Kaduna: 45,002
4. Katsina: 43,602
5. Oyo: 33,223
6. Bauchi:33,027
7. Kwara: 31,640
8. Plateau: 31,314
9. Gombe: 31,308
10. Taraba: 26,505