Thursday, January 15
Shadow

Karfin Hali kawai nike ina yin Fim, Yanzu haka ana neman Miliyan 2 dan yimin aikin ciwon zuciya>>Inji Tahir Fage

Tauraron fina-finan Hausa, Tahir Fage ya bayyana cewa, karfin hali yake fina-finan da yake fitowa saboda yana fama da ciwon zuciya

Yace ana neman sama da Naira Miliyan 2 dan a masa aiki a Abuja.

Ya bayyana hakane a hirar da RFIHausa Suka yi dashi.

Ya kuma ce Ko rawar gala da aka ga yayi a kwanakin baya yana neman dubu 250 ne yaran da suka bude gidan galar suka bashi Naira dubu 100 dan ya je a matsayin babban bako.

@rfi_ha

Duk duniya idan ka zama fitaccen ɗan fim sai an gayyaceka gala -Tahir Fagge #kannywood #viral #viralvideos #hausatiktok #trend

♬ original sound – RFI Hausa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mutane basa yawo shiyasa suke mamaki dan nace an bani kwangilar Biliyan 4 suna ganin karyane, Ni kuma ina yawo, ba kasuwancin da bana yi kuma yanzu haka an sake bani gidajen Naira Biliyan 5 in sayar>>Mansurah Isa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *