
Shahararren malamin Addinin Islama, Sheikh Zakir Naik ya musanta labaran dake yawo cewa wai cutar kanjamau ta kamashi shi da matarsa kuma an kwantar dasu a asibiti.
Malamin ta bakin lauyansa tuni ya karyata wannan ikirari inda yace yana cikin koshin lafiya.
Da yawa sun yayata a kafafen sada zumunta cewa cutar HIV ta kama malamain amma labarin ba gaskiya bane.