Friday, December 5
Shadow

Karya ake min ban ce zan baiwa Yarbawa fifiko ba idan na zama shugaban kasa>>Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba gaskiya bane labarin da yake yawo cewa wai yace zai baiwa yarbawa kulawa da mukamai na musamman idan ya zama shugaban kasa.

Atiku yace wanda ya fitar da sanarwar da yawunsa me suna Kola Johnson be sanshi ba.

Atiku ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa Paul Ibe.

Inda ya bukaci a yi watsi da wannan magana.

Karanta Wannan  Shehu Abdulkadir ya taba cinye naman kasa yace kazar ta tashi, kuma ta tashi da ranta>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *