Saturday, January 10
Shadow

Kasar Israyla na shirin Afkawa kasar Ìran da yaki

Rahotanni sun ce kasar Israela ta shirya tsaf dan Afkawa kasar Iran da Yaki.

Rahoton yace kasar ta Israela ta shirya makamanta wanda zata cillawa tashar Nukiliya ta kasar Iran.

Hakan na zuwane a yayin da ake tsaka da tattaunawar sulhu kan shirin makamin Nokiliya na kasar Iran.

Saidai dama kasar ta Iran na ta barazanar ficewa daga tattaunawar muddin Amurka bata mutunta ta ba.

Karanta Wannan  Kasar Iran ta samar da gidan mahaukata dan kai matan dake kin saka hijabi a kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *