Friday, December 26
Shadow

Kawai kuna son hada ni fada da ‘yan Najeriya ne, amma Ba fa zai yiyu in iya Gyara Najeriya a shekaru 2 ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa IMF

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa hukumar bada Lamuni ta Duniya, IMF cewa ba zai yiyu ya gyara Najeriya a cikin shekaru 2 ba.

Shugaban ya bayyana hakane ta bakin hadiminsa, Tope Fasua a wata hira da aka yi dashi a kafar Channels TV.

Ya bayyana cewa abin takaici ne ace suna kan gyara ba’a gama ba amma ai ta kira ana cewa, wai basa kokari.

Yace a dakata su gama gyaran da suke sannan a musu hukunci.

Yace wadannan kalamai na hukumar IMF zasu iya tunzura ‘yan Najeriya game da gwamnatinsa musamman yanzu da ake fama da matsin tattalin arziki.

Karanta Wannan  Gwamna Dauda Lawal Dare ya baiwa Shugaba Tinubu sharadin sauke Matawalle daga karamin Ministan tsaro kamin ya koma APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *