Wednesday, March 26
Shadow

Kin Auren wadda kai ka fara fashe mata Dutsen Fintipio dinta na da sakamako marar kyau a rayuwarka>>Inji Fasto  Dr. Daniel Olukoya

Fasto dake jagorantar cocin Mountain of Fire and Miracle Ministries (MFM), Dr. Daniel Olukoya ya gargadi musamman matasa cewa idan na miji ya zamana shine na farko da ya yi lalata da budurwa amma yaki aurenta, hakan na da illa sosai.

Yace irin wadannan maza dake fashewa mata budurcinsu sannan su barsu suna cikin hadari dan kuwa rayuwarsa da budurwarnan da yawa abin ta hadu kuma abin zai ta bibiyarsa har ma ya na iya zama ya masa illa a Rayuwa.

Yace da zarar mazakutar mutum ta jike a gaban mace to rayuwarsu ta hadu kenan musamman idan ya zama bai aureta ba, to lallai zai iya ganin abubuwan damuwa a rayuwarsa.

Karanta Wannan  Ku kiyaye kada ku zubarwa majalisa mutunci a idon Duniya>>Bukola Saraki ya jawo hankalin Sanata Akpabio da Natasha Akpoti

Yace kuma matsalar ba lallai ta tsaya akan ka ba, zata iya bin ‘ya’ya da Jikokinka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *