Ashe Auren Mansura Isah Na Biyu Ya Mutu?

“Na Yi Aure A Kwanakin Baya, Inda Ya Biya Ni Sadakin Naira Milyan Ɗaya, Ina Ganin Sa Dattijo, Mai Hankali, Bayan An Daura Auren Da Safe Ya Kira Ni Ya Ce An Maida Shi Legas, Aka Yi Tattaki Har Legas, Aka Gaya Masa Na Shiga Damuwa, Maganar Da Ta Fito Bakinsa, Cewa Ya Yi Shi Wallahi Ya Manta, Har Ya Sake Ni Ban Kara Sa Shi Idona Ba”, Cewar Jarumar Finafinan Hausa, Mansurah Isah
Daga Jamilu Dabawa