Friday, January 16
Shadow

Kotu Ta ce a daura auren Maiwushirya da ‘yarGuda nan da kwanaki 60

Rahotanni daga jihar Kano na cewa kotu ta bayar da umarnin a daura auren Maiwushirya da Habashiya ‘yar guda nan da kwanaki 60.

Mai Shari’a Halima Wali ce ta yi wannna hukunci bayan samunsu da laifin yada Bidiyon badala.

Saidai ‘yar Guda tace idan ba Maiwushirya na da gidan kansa ba, ba zata aureshi ba.

Tuni dai Rahotanni suka ce an bude asusun neman taimako dan daura musu auren

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya budewa mataimakin shugaban kasar Brazil kofa, sai sukarsa ake na cewa ya zubarwa da kansa Daraja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *