
A yayin da a baya aka yi fama da bayyana bidiyoyin tsiraici na ‘yan TikTok irin su Babiana da Hafsat baby, an yi tsammanin abin ya wuce.
Saidai a yanzu ma an sake kumawa inda bidiyon tsiraici na wata shahararriyar ‘yar TikTok ya sake bayyana.
Saidai a wannan karin lamarin yayi Muni.
Matashiyar me suna Aisha dake da dubban mabiya a kafar ta sada zumunta an gantane wani namiji wanda bai nuna fuskarsa ba yana lalata da ita.
A yayin da Su Babiana da Hafsat baby daukar kansu suka yi su kadai tsirara, ita kuwa A’isha wanda ke lalata da itace ya dauketa hoton bidiyon a yayin da yake aikata lalatar da ita.
Munin bidiyon yasa ba zamu iya wallafashi anan ba.