A yayin da a baya bidiyin tsiraici na ‘yan Tiktok yayi tashen bayyana, an samu saukin lamarin.
A baya dai bidiyon ‘yan Tiktok irin su Babiana, Hafsat Baby da sauransu ya bayyana wanda ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
A yanzu ma na wata da ake cewa Shalelene ya bayyana.
Shalele dai ta yi suna wajan sukar mutane da yawa a shafin nata na TikTok wanda hakan ne yasa wasu ke kurnar ganin bidiyon ta itama ya bayyana.
Kazancewar Bidiyon ya nuna tsiraici da yawa ne yasa shafin hutudole.com ba zai iya wallafashi ba.