Labari Mai Dadin Ji: Gawurtacen Dan Bindiga SAGIDI Ya Bakunci Lahira.

Sagili wani babban Ɗan Bindiga ne da ya shahara wajen yi ma al’umma kisan gilla.
Yana zaune a dajin Wuya dake Karamar Hukumar Anka,
Yana cikin yaran marigayi Kachalla Jijji Ɗan Auta wanda ya addabi Hananan Hukumomin Anka, Mafara, da Yammacin Kanoma.