Friday, December 5
Shadow

Lauya da ya halarci zaman Kotun inda aka yi shari’ar Maiwushirya da ‘YarGuda yace kotun ba tursasa musu aure ta yi ba, sune suka ce suna son yin aure shine kotu tace to tunda hakane ta yafe musu laifin da suka yi

Wani lauya da ya halarci zaman shari’ar Maiwushirya da ‘YarGuda yace ba kotu ce ta tilasta musu yin aure ba.

Yace sune da kansu suka ce suna son auren juna dan haka kotu tace tunda hakane ta yafe musu laifin da suka aikata.

Kalli Jawabinsa a kasa:.

Karanta Wannan  Saudiyya: Matan wani dattijo mai shekaru 70 sun samar masa mata mai ƙarancin shekaru ya aura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *