Maza da yawa na neman maganin hana kawowa da wuri wanda ke taimaka musu wajan jima’i.
A wannan rubuta zamu kawo muku dabarun da ake amfani dasu wajan hana kawowa da wuri.
Dabara ta farko itace ta canja tunani: A yayin da ake jima’i, namiji zai iya yin tunanin wani abu na daban ba jima’in ba, hakan zai taimaka masa wajan rashin kawowa da wuri.
Zare Azzakari: A yayin da Namiji yake jima’i kuma yaji yana neman kawowa, yana iya zare azzakarinsa daga farjin matar ko kuma ya dan dakata, hakan zai taimaka masa wajan rashin kawowa.
Cin Namijin Goro: Wasu rahotanni sun bayyana cewa, Cin Namijin Goro na taimakawa matuka wajan hana kawowa da wuri.
Ana kuma iya yin Amfani da Kwandam dan kada a kawo da wuri.
Idan namiji yayi minti 5 ya kawo, hakan ba matsala bane dan mafi yawa ana yin mintuna 5 zuwa 7 ne.
Idan an hada da yin wasa da sauransu, Namiji za iya yin mintuna 15 zuwa 30 kamin ya kawo.