‘
Manyan ‘yansandan Najeriya 2 da aka gano sun yi karyar shekaru kuma aka basu umarnin ajiye aiki, suki ajiye aikin.

‘Yansandan sune, Idowu Owohunwa, dake Zone 12 a jihar Bauchi sai kuma DCP Simon Lough.
An gano ‘yansanda da yawa da ko dai sun yi karyar shekaru ko kuma sun canja shekarun barin aikinsu a takardunsu na gidan aikin dansandan.
Kuma su wadannan ‘yansanda biyu da suka ki ajiye aiki suna ciki.
‘Yansanda 7 masu mukamin DIG ne suka ajiye mukamansu bayan da kokarinsu na kara shekarun aiki yaci tura.