
A kasar Ingila, Hukumomi na shirin bayar da dama dan fara bincike kan yanda za’a iya rage hasken Rana.
Ana tsammanin nan da wasu makonni ne hukumomin na kasar Ingila zasu bayar da wannan damar fara bincike.
Jaridar Telegraph tace za’a yi wannan aiki ne dan rage dumamar yanayi da ake fama dashi a cikin Duniya.