MASHA ALLAH: Maryam Kenechi Kenan, Ƴar Ķabilar Ibo Da Ta Karɓi Mùśùluñci
“Zuwa ga ‘yan uwana da abokaina da na ɓatawa rai bayan na koma addínin mùśùluñci ina mai ba su haƙuri, na zaɓi na rasa komai akan bin tafarkin Allah.
“Da yardar Allah zan mùťù ina musulmà, ìnji Maryam Ķenechi, kamar yadda ta rubuta a shafinta na facebook.
Daga Abubakar Shehu Dokoki