Sunday, May 4
Shadow

Masu garkuwa da mutane sun Kàshè wannan matar

Rahotanni sun bayyana cewa, masu garkuwa da mutane sun kashe wannan matar me suna Maryann Oluchukwu Onwuchekwa ‘yar Kimanin shekaru 30.

Rahoton yace an sace tane tare da mahaifinta da bashi da lafiya da matar dan uwanta amma daga baya aka bar babanta saboda rashin lafiyarsa.

Daga baya an sako matar dan uwanta amma ita daga baya an tsinci gawar ta a daji.

Tuni ‘yan uwanta suka bayyana sanda za’a yo jana’izarta.

Lamarin ya farune a Amansea dake karamar Hukumar Awka North dake jihar Anambra.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Gwamna Bago Ya Sanya Dokar Ta Baci A Garin Minna Biyo Bayan Rikìçe-Ŕikicen Ta Ta'ďdançi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *