Friday, December 5
Shadow

Matatar man fetur ta Fatakwal ta dawo aiki

An barke da murna a Eleme dake Birnin Fatakwal na jihar Rivers bayan ganin wutar matatar man fetur dake garin na ci balbal.

Lamarin ya farune ranar Lahadi, 29 ga watan Mayu na shekarar 2025, wasu rahotanni na cewa, ana gwajin matatar man fetur dinne.

‘Yan kasuwar man fetur dake kusa da matatar sun ce alamace matatar man fetur din na daf da dawowa da aiki dan ana kwacin ta ne.

Rahotanni sun ce fiye da dala Biliyan 1 ne gwamnatin tarayya ta kashe Akan gyaran matatar man fetur din tun daga shekarar 2021 zuwa yanzu.

Karanta Wannan  Sojojin Najariya sun ce sun kashe 'yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *