
Mutane 50 ne suka bayyana inda suka ce su ‘ya’yan Marigayi tsohon Attajirin Najeriya ne, watau MKO Abiola.
Tuni dai aka fara yin gwajin kwayoyin halitta na DNA dan gano ‘ya’yan nasa na gaskiya.
Kuma daga ciki an gano guda 66 duk karya suke ba ‘ya’yansa bane.
Abiola dai ya yi takarar shugaban Najeriya kuma ya ci zaben wanda ake zargin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da sokewa.