Friday, December 5
Shadow

Nafisa data lashe gasar Turanci ta Duniya ta cancanci kyautar Dala 100,000 da gida da lambar OON>> Inji Farfesa Pantami

Nafisa ta cancanci kyautar Dala 100,000 da gida da lambar OON – Farfesa Pantami

Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa Nafisa Abdullahi wadda ta lashe gasar Turanci ta duniya ta cancanci kyautar Dala 100,000 da kuma gida da lambar yabon OON.

Pantami ya bayyana haka a wani rubutu da ya wallafa a yau Talata a shafinsa na Manhajar Facebook.

Karanta Wannan  A 2027 'yan Najeriya APC zasu zaba daga sama har kasa>>Inji Gwamnan Kaduna, Uba Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *