
A bayanan da hukumar bada lamuni ta Duniya, IMF ta fitar na kasashe 50 mafiya Talauci a Duniya an samu rahotan cewa, Najeriya ce ta zo ta 12 a kasashe mafiya talauci a Duniya.
Kasar Sudan ta kudu ce ta zo ta daya yayin da kasar Indiya ta zo ta 50.
Hakan na zuwanw yayin da mafiya yawan ‘yan Najeriya ke kuka da matsin rayuwa.