
Bankin Duniya ya bayyana cewa talauci a Najeriya zai karu da kaso 3.6 a cikin 100 nan da shekaru 5 masu zuwa.
Bankin Yace hakan zai farune duk da ci gaban da aka samu ta fannin tattakin Arziki.
Bayan Najeriya akwai kuma kasashe irin su DR. Congo da suma ake tsammanin zasu fada cikin wannan matsanancin hali.
Lamarin dai na zuwane a daidai lokacin da matsalar tsaro ke kara ta’azzara a tsakanin jihohin Arewa.