
Wata budurwa ta nuna damuwa kan yanda tace saurayinta yana da Digiri amma kuma sana’ar Fenti yake da sayar da Labule.
Tace ita kuma tana jin kunyar ace mijinta sana’ar fenti yake dan haka ta bashi shawarar ya nemi aikin Gwamnati amma yaki.

Dan hakane ta ke nema shawarar abinda ya kamata ta yi.