Friday, December 5
Shadow

Ni gadon Musulunci na yi wajan iyayena, amma matata Fasto ce kuma ban taba ce mata ta zama Musulma ba>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan jana’izar mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC, Nana Lynda Yilwatda ya bayyana muhimmancin soyayya sama da kiyayya.

Shugaban yace shi gadon Musulunci yayi a wajan iyayensa kuma bai taba neman canja addininsa ba.

Yace matarsa Kirista ce, Fasto amma bai taba gaya mata ta zama musulma ba.

Karanta Wannan  Babu Abinda matasan Najeriya suka iya sai Korafi da zagin Shuwagabanni>>Inji Sanata Ireti Kingibe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *