
Tauraruwar mawakiyar Amurka, Nicki Minaj ta bayyana cewa Asalinta Inyamura ce.
Ta bayyana hakane a yayin da wani yace sunan Onika dake cikin sunanta sunan Inyamurai ne.
Kuma yana nufin babu wanda ya kai Allah karfin Izza.
Ta bashi amsar cewa lalllai tana da asalin inyamurai.
Nicki Minaj dai tana gaba gaba wajan zuga shugaban Amurka Donald Trump ya kawo hari Najeriya dan ta tseratar da Kiristoci da aka ce ana yowa Khisan Kyiyashi.