Wednesday, January 8
Shadow

NNPCL ya fara gyaran matatar man fetur ta Kaduna

Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya bayyana cewa suna kan aikin gyaran matatar man Kaduna data Fatakwal.

Yace za’a yiwa matatan man fetur din aikin da zasu sama aun zo daidai da takwarorinsu na sauran kasashen Duniya ne.

Ya kuma bayyana cewa matatun man fetur na Fatakwal da Warri da aka kammala an kammalasu ne bayan yi musu gyaran da zasu yi gogayya da sauran na kasashen Duniya.

Shugaban bangaren yada labarai na kamfanin ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  Gwajin ciwon koda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *