
PSG Ta YI Wa Arsenal Ci Daya Mai Ban Haushi A Wasan Zagayen Farko Na Cin Kofin Zakarun Turai
Yau ko Arteta bai yi waya da Guardiola bane?
Domin a hirar da aka yi da shi bayan sun yi nasara akan Madrid, Arteta ya ce sai da ya yi waya da Guradiola kafin wasan, inda ya ba shi satar amsa.