Friday, January 16
Shadow

Sabon Rikici ya kunno kai a jam’iyyar ADC inda tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar yace ya tsige David Mark daga shugabancin jam’iyyar

Tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar ADC wanda ya sauka David Mark ya hau, watau Ralph Nwosu ya fito ya bayyana cewa, shine shugaban jam’iyyar ADC ba David Mark ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Yace a doka idan shuaban jam’iyya ya sauka, mataimakinsa ne ke zama shugaba, dan hak shine sabon shugaban jam’iyyar ADC ba David Mark ba.

Karanta Wannan  Shugaban Kungiyoyin da suka kai korafi a Abinciki tsohon Shugaban NNPCL, Mele Kolo Kyari ya janye bukatar binciken saidai abokan Gwagwarmayarsa sun ce basu tare dashi saboda an sallameshi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *