Thursday, January 9
Shadow

Sabon Shugaban Hukumar Kula Da Gidan Yari Na Jihar Katsina Ya Ziyarci Buhari Bayan Ya Karbi Ragamar Kama Aiki

Daga Comr Nura Siniya

Tsohon shugaban kasar Nijeriya Muhammad Buhari, ya karɓi baƙuncin sabon shugaban ma’aikatan hukumar kula da gidan gyaran hali na jihar Katsina Mr. Umar Baba, a gidansa na Daura dake jihar Katsina

Sabon Kwantirolan NIS Umar Baba, ya ziyarci Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, a ranar 7 ga Janairu, 2025.

Karanta Wannan  IKON ALLAH: Ta Asusun Ajiyar Banki (Account) Aka Tura Milyoyin Kudin Fansarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *