
Firaiministan Israyla, Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa sai da ya sanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump kamin ya kaiwa Iran hari.
Yace kuma Trump ya amince.
Yace amma ba zai ari bakin Trump ya ci mai albasa ba, zai faa da bakinsa.
A baya dai, Sakataren harkokin wajen Amurkar, Marco Rubio ya bayhana cewa, basu da hannu a kaiwa kasar Ìràn hari.