Friday, December 5
Shadow

Sanata Orji Uzor Kalu na neman a mayar da mulki shekara 6 wa’adi daya

Sanata Orji Uzor Kalu na neman a mayar da mulkin Najeriya na tsawon shekaru 6 amma wa’adi daya ga shugaban kasa da Gwamnoni.

Ya jawo hankalin sanatoci ‘yan uwansa dasu dauki wannan matsaya inda yace hakan zai baiwa shugaban kasa da Gwamnoni damar tsayawa su gudanar da mulki ba tare da neman zarcewa ya rika dauke musu hankali ba.

Ya bayyana hakane a cikin wani Bidiyosa daya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  EFCC ta kama tsohon Gwamnan Akwa-Ibom bisa zargin satar Naira Biliyan 700

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *