Sunday, January 11
Shadow

Shima dai Kilishi ya fito ya baiwa Nasiru Jaoje, da Sarki da Gwamnan Kano Hakuri

Bayan Nababan Gawuna, Shima Kilishi ya fito ya Baiwa Nasiri jaoje da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf hakuri.

Yace Duka kalaman da yayi akansu ya janye kuma ba zai sake ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yaro dan shekaru 13 da ya kamu da soyaya ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *