Saturday, December 13
Shadow

Shoprite sun kulle shagunansu a Ibadan da Ilorin, saboda mutane basa zuwa siyayya, Hakanan a shagunan Abuja da Legas na Shoprite ba kaya saboda matsin tattalin arziki

Rahotanni sun ce Kamfanin manyan shagunan siyayya na Shoprite ya kulle a Ilorin da Ibadan saboda matsin tattalin arziki da ya hana mutane zuwa siyayya.

Hakanan a Abuja da Legas, Shagunan na Shoprite ba kaya.

Hakannna zuwa ne saboda matsin tattalin arziki da Najeriya ke fama dashi.

A baya dai Shoprite sun kulle shagonsu dake Kano.

Karanta Wannan  'Yan Bindiga sun budewa motar matafiya wuta a hanyar Sokoto zuwa Minna, 2 sun Mùtù wasu sun jikkata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *