Saturday, January 3
Shadow

Shugaba Tinubu ya amince da bayar da lasisin fara aikin hakar mai a Kolmani dake tsakanin Bauchi da Gombe

LABARI MAI ZAFI: Shugaba Bola Tinubu ya bayar da amincewar doka don fitar da dukkan muhimman lasisi da ake bukata domin aiwatar da aikin Kolmani Integrated Development Project, wani katafaren shirin hakar man fetur da darajarsa ta kai biliyoyin daloli, wanda yake tsakanin jihohin Bauchi da Gombe.

Idan har ta kasance za muyi farin ciki da hakan .Alllah yasa kuma ba shirin zaben 2027 ba ne

Karanta Wannan  Kalli hotunan Mummunan Hadarin da ya faru a tsakanin Karaye zuwa Getso a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *