Friday, December 5
Shadow

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Najeriya bayan kammala hutun da ya dauka

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan kammala hutun da ya dauka.

Shugaban ya sauka ne a filin sauka da tashin jiragen sama dake Abuja inda manyan jami’an gwamnati suka tarbeshi.

Hakan na zuwane bayan da me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga yace shugaban ya yanke hutun da yake ne ya dawo gida Najeriya.

Karanta Wannan  Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma'aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *