
Rahotanni daga kasar Burkina Faso na cewa, shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong un ya aikewa da shugaban kasar, Ibrahim Traore da sojoji dan su bashi kariya.
Hakan na zuwane bayan da aka yi yunkurin kifar da gwamnatinsa inda wasu rahotanni suka ce an baiwa hadiman Shugaba Traore makudan kudade su hambarar dashi amma suka kiya.