Friday, January 9
Shadow

Sojoji sun mamaye garin Shinkafi saboda barazanar Bello Turji

Kwanaki kadan bayan da gawurtaccen dan ta’adda, Bello Turji ya kaiwa wasu unguwannin garin shikafi hari, sojoji sun mamaye garin dan samar da tsaro.

Yaran Bello Turji sun kai hari a kasuwar garin inda suka Kashe mutane 2 da yin garkuwa da wasu da dama.

Turji dama yayi Alkawarin kaiwa garin Shinkafi hari idan ba’a saki wasu ‘yan uwansa da aka kama ba.

Turji ya kuma tare motoci biyu ya yi garkuwa da mutanen ciki ya koma mota daya.

Karanta Wannan  Jami'an tsaro na gani wasu abubuwan ke faruwa amma sai suce wai ba zasu dauki mataki ba saboda suna jiran Umarni>>Inji Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *