
Wani mutum ya aikawa Malam Aminu Ibrahim Daurawa da tambayar cewa, wata matar aure ta gayyaceshi gidanta ta nemi yayi lalata da ita.
Tace masa mijinta baya iya biya mata bukata, amma yace ya yafe mata ta nemi wani ya rika biya mata bukata.
Yace yayi amma yana tambayar shin yana da zunubi ganin cewa Mijin yace ya yafe?
Saurari amsar Malam a Bidiyon kasa: