
Tsohon Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a yayin da yake yakin neman zabe a 2023 yana cewa idan bai samar da wutar lantarki kada a zabeshi ba ya jawo cece-kuce.
An ga Bidiyon a kafafen sadarwa inda Tinubu kuma yake cewa, mutane ba zasu rika biyan kudin wuta da Bill ba.
Saidai yanzu gashi har an ci sama da rabin mulkinsa amma babu abinda ya canja.