
Wani matashi mashayin wiywiy ya bayyana cewa su ‘yan Wiywoy masoya manzon Allah ne, yace sune zaka gani gaba-gaba wajan wazifa, Maulidi da Salati.
Matashin yace Munafiki baya shan Wiywiy kuma daga Aljannah aka kawo musu ita.
Kalli Bidiyon bayaninsa a kasa: