
Rahotanni sun bayyana cewa, wadanda suka tsayawa Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami aka bayar da belinsa na son janyewa.
Hakan yasa lauyoyin Malamin suka je a yau, Juma’a sika samu babban Alkalin kotun tarayya suka nemi ya taimaka a saki Malami daga gidan yarin Kuje.
Saidai Sahara Reporters data ruwaito lamarin tace, An yi bayanin ne a sirri ba’a san ba’a bari kowa yasan abinda aka tattauna ba.