
Wani Bayerabe daga kudancin Najeriya yace shin wai me zai hana a yi Amfani da dokar Musulunci wajan yankewa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami hukunci?
Yace musamman lura da cewa, Abubakar Malami Musulmi ne
EFCC dai na zargin Abubakar Malami kan satar makudan kudade inda ta kwace kadarorinsa sama da 50.
