Friday, December 5
Shadow

Wani Malamin Addinin Islama daga kasar Yarbawa ya dauki hankula bayan da yace wai idan ka gayawa Saniya cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yi Wafati zaka ga Bàlà’i, ba zaka koma gida Lafiya ba

Wani malamin Addinin Islama daga kasar Yarbawa ya dauki hankula bayan da yace wai idan mutum ya gayawa Saniya cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi wafati zai ga bala’i ba zai koma gida Lafiya ba.

Malamin a cewarsa wai Shanu basu san Annabi yayi wafati ba.

Dan fafutuka na kudu, VDM ya gwada inda ya je ya samu wasu shanu ya gaya musu amma babu abinda ya faru dashi.

Karanta Wannan  Ɓangaren Aminu Ado Bayero ya ce zai ɗaukaka ƙara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *