
Sanata Abdulaziz Yari daga jihar Zamfara yayi zargin cewa masu juya Najeriya yanda sune so suna can gefe yayin da shi kuma Tinubu an mai keji an kulleshi a fadar Aso Rock.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro da ya faru a Abuja ranar Laraba.
Yace kuma shugaban Amurka Trump da ake kira ba zai iya magance matsalar Najeriya ba, yace ‘yan Najeriyar ne kawai zasu iya magance matsalarsu da kansu.
Ya kuma ce Najeriya kasa ce ta Allah ta tsallake abubuwa da dama a baya kuma har yanzu bata watse be