
Tsohon Shugaban sojojin, Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya maka wani tsohon janar Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) A kotu.
Janar Buratai yana neman Janar din ya biyashi Naira Biliyan 1 saboda zargin bata masa suna da yayi.
Buratai ya kaishi babbar kotun jihar Kadunane.
Maj. Gen. Danjuma Hamisu Ali-Keffi (retd.) Ya zargi Janar Buratai dama wasu sauran manyan mutane da sojoji da hannu akan matsalar tsaron Najeriya.