
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Wani Magidanci ya saki matansa 2 saboda sun je tarbar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Wani me suna Bash Kano ne ya bayyana hakan a shafbsa na X, saidai be bayyana yanda lamarin ya faru ba.
Ana rade-radin cewa, wasu daga ciki musamman matan da suka je tarbar shugaban kasar a Kaduna, biyansu aka yi.